Wannan application ya na kunshe da Wakokin Billy'O ma su sa nishadi, kar ka bari a barka a baya, maza saukar da na ka dan nishadantuwa. Wannan application ya na dauke da wakoki kamar haka: Ba a rawa. Ka yi kudi. Ba ma yi. Sardauna Bahago. Sai anjima. Amina. Tubani. Raining season. Da dai sauransu.