Wannan shine kashi na biyu cikin shirin Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa. Kashi na Farkon yana cikin wannan store na Google Play. Domin bada wata shawara ko tsokaci, yi amfani da email din developer ka turo sakonka/ki. Zanyi Farin ciki idan naji daga gareku. Kada ku manta kuyi sharing din wannan App na Kundin tarihi tare da 'yanuwa da abokan arziki.