Manufar minbarin duniya shine isar da sakon asalin musulunci da yaren hausa, ta hanyar yada hudubobi da karatuttuka da takardu masu yawan gaske, da amfani da hanyoyin sadarwa kamar yanar gizo wadanda suka kunshi bidiyo, takardu, rediyo, da hotuna.