LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

पैकेज:
com.sadiksalihu.littafinhisnulmuslim
डाउनलोड:
50K
आकार:
1.2 MB
Android आवश्यक है:
2.2 और बाद वाले वर्शन
अपडेट किया गया:
07 अगस्त 2016
281
नवीनतम संस्करण:
1.0
आयु:
हर कोई
डाउनलोड

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu'o'i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Comments

समान

से क्षुधा ABUBAKAR SADIK SALIHU